Connect with us

Featured

Atiku Ya Bayyana Farin Cikinsa da Komawar Obi Jam’iyyar ADC

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi maraba da tsohon ɗan takarar Labour Party, Peter Obi, cikin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), yana mai bayyana matakin a matsayin muhimmin ci gaba a siyasar haɗakar ’yan adawa a Nijeriya.

Obi ya sanar da sauya sheƙarsa zuwa ADC ne a ranar Laraba a Enugu.

A yayin taron, Obi ya yi kira ga ’yan Nijeriya da ƙungiyoyin adawa da su haɗa kai a ƙarƙashin babbar haɗaka ta ƙasa domin ceto ƙasar daga talauci, rarrabuwar kai da durƙushewar dimokuraɗiyya. Ya kuma zargi shugabannin siyasa na yanzu da gazawar tattalin arziƙi da lalata tsarin dimokuraɗiyya.

Da yake martani ta shafinsa na X, Atiku ya ce shigowar Obi ADC alama ce ta ƙarfafa adawa mai tsari da haɗin kai, wadda za ta iya kalubalantar mulki tare da samar da nagartacciyar gwamnati. Ya bayyana fatan cewa haɗin gwiwar za ta bai wa ’yan Nijeriya madadin shugabanci mai inganci da zaman lafiya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahisholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet