Connect with us

Featured

Kano : Hukumar Kashe Gobara Ta Ce Mutane 120 Ne Su Ka Mutu a Shekarar 2025

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu kira daga mutane 838 na neman agaji yayin da gobara, hadurra a hanya da na ruwa suka kashe mutane 120 a fadin jihar. ACFO Saminu Yusif Abdullahi, mai magana da yawun hukumar, ya ce mafi yawan kiraye-kiraye sun shafi gobara, inda aka samu lamura 665, sannan aka ceto 130 yayin da aka samu kiraye kiraye na ƙarya guda 43.

Duk da haka, hukumar ta ce ta samu nasarar ceto rayuka 91 ta hanyar saurin shiga tsakani. An kuma kiyasta cewa dukiyoyi kimanin N6.47 biliyan sun salwanta yayin da aka tsira da kadarorin kimanin Naira Biliyan15.32, sakamakon saurin aikin ceto da hukumar ta gudanar. Ayyukan sun shafi dukkan kararrakin gwamnati 44 na Kano karkashin manyan tashoshin wuta 30.

Hukumar ta yi gargadi kan yawaitar gobarar gidaje da aka samu guda 376 a shekarar 2025, tana mai cewa yawancin lamuran za a iya kauce musu idan aka bi matakan tsaro. Abdullahi ya kara da cewa wayar da kan jama’a da hadin kai na da muhimmanci wajen rage hadarurruka da kare rayuka da dukiyoyi a jihar Kano.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet