Connect with us

Featured

Wike Ya Mayar Da Martani Kan Kalaman Gwamnan Bauchi

Ministan Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya mayar da martani ga Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, kan zargin da ya yi masa na haddasa matsaloli a jihar. Wike ya ce zargin bai dace ba, inda ya jaddada cewa gwamnan na kokarin ja da baya daga matsalolin da shi kansa ya haifar a cikin jam’iyyar PDP a Bauchi.

A yayin ziyarar godiya a Rivers, Wike ya yi karin haske cewa matsalolin Bala ba su da alaka da shi, yana mai cewa “Ka tafi ka fuskanci matsalolinka. Ni dai ina fafutukar shugabancin jam’iyya ne”, Haka nan, ya kalubalanci Bala da ya bayyana irin ayyukan da ya yi a matsayin minista a Abuja kafin ya fara suka kan gwamnatin yanzu.

Wike ya ce, duk da korafe-korafen da ake yi masa a fadin ƙasa, Najeriya na ganin yadda ya gudanar da aikinsa, inda ya yi watsi da duk wani zargi na siyasa ko na kudi. Ya kuma yi wa masu zargi dariya cikin cewa duk wata matsala a kowace jiha, “Wike ne ya haddasa,” yana nuni da cewa suna ganin shi mai karfi sosai.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet