Connect with us

Featured

DSS Ta Sake Kama Abubakar Malami

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama tsohon Ministan Shari’a kuma Tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), jim kaɗan bayan an sake shi daga Gidan Yarin Kuje da ke Abuja, a daren Litinin, 19 ga Janairu, 2026 da misalin ƙarfe 12:07 na dare. Shaidu sun ce jami’an DSS sun ɗauke shi kai tsaye bayan ya cika sharuɗɗan belin da kotu ta gindaya masa.

Hukumar EFCC ta nesanta kanta da sabon kamen, inda kakakinta, Dele Oyewale, ya jaddada cewa ba su sake cafke Malami ba bayan fitarsa daga yari. Rahotanni daga Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya sun tabbatar da cewa Malami ya kammala sharuɗɗan belinsa kafin sakin sa, sannan aka gan shi yana shiga motar DSS nan take.

Tun farko, kotun tarayya ta bayar da belin Malami, matarsa Asabe, da ɗansu a ranar 7 ga Janairu, 2026, kowanne akan Naira miliyan 500, kan tuhume-tuhume 16 da suka shafi zargin safarar kuɗi har Naira biliyan 8.7. EFCC na zargin sun yi amfani da kamfanoni da asusun banki wajen ɓoye kuɗaɗen haramtacciyar hanya, ciki har da sayen katafaren gida a Maitama, Abuja.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet