Connect with us

Featured

Amurka Ta Fice Daga Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO)

Amurka ta fice a hukumance daga Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO), lamarin da ya sa hukumar ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta rasa ɗaya daga cikin manyan masu ba ta tallafi. Wannan mataki ya zo ne bayan janyewar da aka fara nuna alamarta tun shekara guda da ta gabata.

 

Shugaban Amurka Donald Trump ne ya rattaba hannu kan dokar ficewar, inda ya zargi WHO da nuna “kishin China” musamman a lokacin ɓarkewar cutar Korona. Ma’aikatar lafiya ta Amurka ta ce an ɗauki matakin ne saboda rashin gamsuwa da yadda hukumar ke tafiyar da batutuwan cututtuka da kuma tasirin siyasa daga ƙasashe mambobi.

 

Sai dai Hukumar ta WHO ta ƙaryata waɗannan zarge-zarge, inda daraktan ta Tedros Adhanom Ghebreyesus ya bayyana ficewar a matsayin babbar asara ga Amurka da ma duniya baki ɗaya. Hukumar ta jaddada irin rawar da take takawa wajen yaƙi da cutar shan inna, tallafa wa masu cutar HIV, rage mace-macen mata masu juna biyu, da kuma yaki da shan taba sigari.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet