Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sunan Dakingari a Matsayin Jakadan Najeriya a Turkiyya

Fadar shugaban Najeriya ta sanar da cire sunan tsohon gwamnan jihar Kebbi, Usman Sa’idu Dakingari, daga cikin waɗanda aka naɗa a matsayin jakadan Najeriya a ƙasar Turkiyya. Matakin ya biyo bayan wata sanarwa da ta fito daga fadar shugaban ƙasa da safiyar Juma’a.

 

A wata sanarwa da mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya fitar jiya Alhamis, ta ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin jakadu huɗu da majalisar dattawa ta tabbatar a watan Disamba. Sanarwar ta ambaci naɗin Ambasada Ayodele Oke zuwa Faransa, Kanar Lateef Are zuwa Amurka, da Ambasada Amin Dalhatu zuwa Burtaniya, tare da Dakingari zuwa Turkiyya.

 

Sai dai sabuwar sanarwar ta ce shugaban ƙasa ya amince da naɗin jakadu uku ne kawai, inda ta bayyana cewa har yanzu babu jakadan Najeriya zuwa Turkiyya. Sanarwar ba ta bayyana dalilin cire sunan Dakingari ba, lamarin da ya zo a daidai lokacin da Shugaba Tinubu ke shirin kai ziyarar aiki ƙasar Turkiyya a ƙarshen wannan mako.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet