Connect with us

Featured

Zargin Juyin Mulki: Sojoji Sun Miƙa Rahoton Bincike Ga Shugaba Tinubu

Sojojin Najeriya sun miƙa wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu rahoton bincikensu kan jami’an soja 16 da ake tsare da su bisa zargin keta dokokin aiki da rashin ladabi, lamarin da aka danganta da yunkurin juyin mulki. Rahoton ya zo ne bayan fiye da watanni biyu na bincike mai zurfi da Hukumar Leken Asirin Soja (DIA) ta gudanar.

Majiyoyi daga bangaren tsaro da fadar shugaban ƙasa sun tabbatar da cewa, jami’an da aka tsare sun aikata laifi, kuma ana jiran matakin da Shugaban ƙasa zai ɗauka a kansu. Rahoton ya nuna cewa za a hukunta jami’an bisa ƙa’idojin soja, ko da yake ba a tabbatar ko za a gurfanar da su gaban kotun soja ba.

Wata majiya daga fadar shugaban ƙasa ta ce an shaida wa Shugaba Tinubu cewa yunkurin juyin mulkin gaskiya ne, inda rahoton ya bayyana cewa wani Birgediya Janar daga cikin jami’an ya san da shirin amma bai kai rahoto ba. A baya dai rundunar soji da fadar shugaban ƙasa sun musanta batun juyin mulki, suna cewa kama jami’an ya shafi ladabtarwa da karya dokokin aiki kawai.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet