Connect with us

Featured

Kamfanonin Rarraba Wutar Lantarki Sun Yi Watsi da Shirin Gwamnatin Tarayya Na Rarraba Mitoci Kyauta

Kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) sun nuna shakku kan umarnin Ministan Wuta, Adebayo Adelabu, na cewa za a raba mitocin wuta kyauta ga dukkan masu amfani. Sun ce sanarwar ta yi kama da ta siyasa ne ba tare da yin shawarwari da masu ruwa da tsaki ba.

Gwamnatin Tarayya ta haramta karɓar kuɗi daga jama’a kan shigar da mitoci, tana mai cewa duk wanda aka kama yana karɓa zai fuskanci hukunci. Sai dai DisCos sun ce duk da kiran mitocin da “kyauta”, su ne za su biya kuɗinsu a hankali cikin shekaru goma, lamarin da ke sanya tambaya kan yadda za a dawo da kuɗin da aka kashe.

DisCos sun kuma yi gargaɗin cewa wannan sanarwa na iya lalata tsarin Meter Asset Providers (MAP), inda mutane ke sayen mitoci kai tsaye. Sun ce jama’a sun fara ƙin MAP saboda jin cewa mitoci kyauta ne, alhali mitocin ma basu wadata ga kowa ba, suna kira ga gwamnati da ta fayyace gaskiyar lamarin domin kauce wa rikici da cikas a bangaren wuta.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet