Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin kafa wasu yankunan makamashi na musamman, wato Energy Zones, domin samar da wutar lantarki na tsawon sa’o’i 24 a manyan...
Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da wayar da kai, Bayo Onanuga, ya musanta ikirarin cewa shugaban ya yi alƙawarin ba...
Kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) sun nuna shakku kan umarnin Ministan Wuta, Adebayo Adelabu, na cewa za a raba mitocin wuta kyauta ga dukkan masu amfani....
Da tsakar ranar yau Talata ne babban layin wutar lantarki na Najeriya ya sake lalacewa wanda ya jefa ɗaukacin sassan kasar cikin halin duhu. Ko a...
Gwamnatin tarayya a jiya Alhamis ta ce tana shirin kafa kotun hukunta masu aikata laifuka a fannin wutar lantarki domin magance masu satar wutar a kasarnan....