Connect with us

Featured

Kotu Ta Yi Watsi da Buƙatar Nnamdi Kanu Na Canza Masa Gidan Yari

Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da buƙatar jagoran ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, na neman a sauya masa gidan yari daga Sokoto zuwa wani kusa da Abuja. Alƙali James Omotosho ne ya yanke hukuncin a ranar Talata bayan kotu ta ce buƙatar ba ta cika ƙa’ida ba.

Kotun ta ɗauki matakin ne bayan lauyan Hukumar Legal Aid Council ya nemi janyewa daga shari’ar, yana mai cewa sun samu sabani da wanda yake karewa. Lauyan ya bayyana cewa ‘yan uwan Kanu sun kasa zuwa su rattaba hannu kan takardun da suka dace domin mara wa buƙatar baya.

Kotu ta kuma jaddada cewa babu hujjar isar da takardun shari’a ga sauran ɓangarorin da abin ya shafa tun daga zaman da ya gabata. A sakamakon haka, kotu ta janye lauyan tare da soke buƙatar canja gidan yarin, tare da dage cewa Kanu zai ci gaba da zaman gidan yari a Sokoto.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet