Connect with us

Featured

Turkiyya Za Ta Ƙulla Cinikayyar Dala Biliyan 5 da Najeriya

Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana aniyar ƙasarsa na ƙara yawan cinikayya da Najeriya daga dala biliyan 2 zuwa dala biliyan 5. Ya bayyana hakan ne a ranar Talata a birnin Ankara yayin taron manema labarai na haɗin gwiwa da Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, a ziyarar aiki da ya kai ƙasar.

Erdogan ya ce an fara tattaunawa domin cimma wannan buri, inda ya bayyana cewa Turkiyya na fitar da jiragen sama, jirage masu saukar ungulu, injuna, ƙarafa da sinadarai zuwa Najeriya. Ya ƙara da cewa Najeriya kuma na fitar da ɗanyen mai da kayayyakin noma zuwa Turkiyya, tare da tattauna batutuwan cinikayya, zuba jari, makamashi, ilimi da tsaro.

Shugaban Turkiyyar ya kuma yi alkawarin tallafa wa Najeriya a yaƙin da take yi da ta’addanci ta hanyar raba ƙwarewa a fannin horon sojoji da tattara bayanan sirri. A nasa ɓangaren, Shugaba Tinubu ya gode wa Turkiyya, yayin da ƙasashen biyu suka rattaba hannu kan yarjejeniyoyi tara domin ƙarfafa dangantaka a fannoni daban-daban.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet