Connect with us

Featured

Najeriya Ta Yi Sa’ar Samun Tinubu a Matsayin Shugaban Ƙasa – Ganduje

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa Najeriya ta yi sa’a da samun Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban ƙasa. Ganduje ya yi wannan jawabi ne a ranar Juma’a, 31 ga Janairu 2026, a Abuja, yayin karɓar wata tawaga ta shugabannin matasan Arewa daga jihohi 19.

Ya ce Tinubu cikakken ɗan siyasa ne wanda Arewa ba ta da wani madadin da ya fi shi cancanta a zaɓen 2027. Ganduje ya musanta zargin da ke cewa gwamnatin Tinubu na fifita Kudu, yana mai cewa matakan sauyi da ya dauka, ciki har da cire tallafin mai, sun fara amfani ga ƙasa baki ɗaya.

Tsohon gwamnan Kano ya jaddada cewa Tinubu ya yi gwagwarmaya wajen kare dimokuraɗiyya, kuma sauye-sauyen da ya kawo na tattalin arziki za su inganta rayuwar ’yan Najeriya. Ya kuma yabawa matasan Arewa bisa goyon bayan da suke ba Tinubu, ciki har da shirin tara kuɗin sayen fom ɗin tsayawa takara a 2027.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet