Connect with us

Featured

APC Ba Ta Da Hurumin Shiga Rikicin Wike da Fubara — Yilwatda

Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce rikicin siyasar da ke tsakanin Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, da Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ba ya cikin ikon jam’iyyar APC. Ya ce dalilin haka shi ne kasancewar mutanen biyu na jam’iyyu daban-daban.

Yilwatda ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin hira a shirin Politics Today na Channels Television, inda ya ce APC ba ta da hurumin shiga rikicin. Ya ƙara da cewa batun yunkurin tsige gwamnan Rivers lamari ne na cikin gida da ya shafi ’yan APC a Majalisar Dokokin jihar kaɗai.

Ya jaddada cewa jam’iyyar na da hanyoyin warware irin waɗannan matsaloli a cikin gida, ba tare da jawo surutu a bainar jama’a ba. Yilwatda ya kuma musanta zargin cewa Wike na janyo wa APC matsala, yana mai cewa jam’iyyar na bukatar balaga da hankali wajen tafiyar da rikice-rikicen cikin gida.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet