Connect with us

Featured

’Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 a Sabbin Hare-hare a Katsina da Kwara

Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu a ranar Talata sakamakon hare-haren ’yan bindiga da aka kai a jihohin Katsina da Kwara. Hare-haren sun janyo kone-konen gidaje da motoci, lamarin da ya tilasta wa mazauna yankunan tserewa domin tsira da rayukansu.

A jihar Katsina, an kashe akalla mutane 20 bayan ’yan bindiga sun kai farmaki garin Doma da ke Tafoki Ward a karamar hukumar Faskari. Shugaban karamar hukumar, Surajo Aliyu, ya ce harin ramuwar gayya ne kuma shi ne mafi muni cikin watanni biyar da suka gabata, inda jami’an tsaro ba su samu damar dakile lamarin ba.

A jihar Kwara kuma, an kashe akalla mutane 10 a kauyukan Woro da Nuku da ke karamar hukumar Kaiama. Gwamnatin jihar ta bayyana alhini kan lamarin, tana mai cewa Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq na bibiyar halin da ake ciki tare da umartar jami’an tsaro da su ƙara tsaurara matakan tsaro domin hana sake aukuwar irin waɗannan hare-hare.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet