Connect with us

Featured

Ba Zan Taɓa Bari Iran Ta Mallaki Makamin Nukiliya Ba – Donald Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa duk da hare-haren da Amurka ta kai kan cibiyoyin nukiliyar Iran a bara, har yanzu ƙasar na ci gaba da shirye-shiryenta na nukiliya. Ya ce hakan na nuna cewa matakan da aka ɗauka ba su dakatar da shirin gaba ɗaya ba.

Trump ya ce gwamnatinsa ba ta samu wani tabbaci daga hukumomin Tehran da ke nuna cewa ba za su mallaki makamin nukiliya ba. Wannan na zuwa ne a lokacin da ake ci gaba da nuna damuwa kan shirin nukiliyar ƙasar a matakin duniya.

Ya ƙara da cewa yana son a warware rikicin ta hanyar diflomasiyya, amma ba zai bari Iran ta mallaki nukiliya ba. Haka kuma ya zargi mahukuntan ƙasar da kashe aƙalla mutum dubu 32 yayin zanga-zangar adawa da manufofin gwamnati.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet