Ɗan jam’iyyar Democrat, Abdul El-Sayed, ya samu nasarar lashe zaɓen kujerar Sanatan Amurka mai wakiltar jihar Michigan, kamar yadda hasashen kafafen yaɗa labarai ya nuna. Kamfanin...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya ce yana jin Amurka ta ci amanar ƙasarsa, bayan da Shugaba Donald Trump ya janye takunkumin da aka kakaba wa man...
Shugaban Amurka Donald Trump, ya yi alkawarin bai wa kowane babba ɗan ƙasar Amurka dala 5,000, idan jam’iyyar Republican ta samu rinjaye a Majalisar Wakilai da...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran ta rushe bayan sabbin hare-haren da ɓangarorin biyu suka kai wa juna....
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa duk da hare-haren da Amurka ta kai kan cibiyoyin nukiliyar Iran a bara, har yanzu ƙasar na ci gaba...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar tura sojojin ƙasarsa zuwa Najeriya idan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta gaza dakatar da abin da ya kira “kisan...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya kasa samun makamin yaki mai linzami na Tomahawk daga Amurka bayan ganawarsa da Shugaba Donald Trump a Fadar White House. Zelensky...
An bai wa shugabar adawa ta Venezuela, Maria Corina Machado, lambar yabo ta zaman lafiya ta Nobel ta wannan shekara saboda jajircewarta wajen kare haƙƙin dimokuraɗiyya...
Masu shiga tsakani daga Isra’ila da Hamas za su gudanar da muhimman tattaunawar ƙeƙe-da-ƙeƙe a ƙasar Masar a ranar Litinin 06 ga Oktoba, da nufin kawo...
Shugaba Donald Trump ya yi nuni da cewa kawo ƙarshen yaƙin tsakanin Rasha da Ukraine ba wai kawai zai dakatar da ɗaya daga cikin mafi munin...