Connect with us

Featured

Kotu Ta Ba Wa ICPC Izinin Cigaba da Tsare El-Rufai 

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC a Najeriya ta ce kotu ta ba ta umarnin ci gaba da tsare tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, na tsawon ƙarin kwanaki 14. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa an ba da damar ne domin bai wa hukumar lokaci ta kammala binciken zarge-zargen da ake masa.

Rahoton ya ce a halin yanzu akwai sabbin zarge-zargen cin hanci da rashawa da wasu laifuffuka da ake dangantawa da tsohon gwamnan. An bayar da umarnin ne a ranar Alhamis a gaban lauyan El-Rufai, kuma wa’adin tsarewar zai ƙare a ranar 19 ga watan Maris, kamar yadda ICPC ta bayyana.

Sai dai lauyan El-Rufai ya shigar da ƙara a Babbar Kotun Majistare ta Bwari da ke Abuja domin neman a soke umarnin tsarewar, yana mai cewa ba a bi ƙa’ida ba. Alƙalin kotun, Okechukwu John Akweke, ya sanya ranar 17 ga Maris domin yanke hukunci kan ko za a soke wannan sabon umarni na tsarewar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet