Connect with us

Featured

Kwankwaso ya koma ADC a Hukumance

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar ADC tare da magoya bayansa bayan ya fice daga NNPP. An gudanar da bikin sauya sheƙarsa a gidansa da ke Kano, inda shugabannin jam’iyyar da dimbin mabiyansa suka tarbe shi.

Kwankwaso ya bukaci magoya bayansa da su yi rajistar jam’iyyar tare da tabbatar da mallakar katin zaɓe na ƙasa. Ya ce hakan na da muhimmanci domin tabbatar da cikakken shiri a harkokin siyasa masu zuwa.

Ya bayyana cewa matakin nasa na daga cikin kokarin haɗa kan jam’iyyun adawa domin kawo sauyi a ƙasar. Sai dai har zuwa yanzu, ɓangaren jam’iyyar NNPP ba su fitar da wata sanarwa mai ƙarfi kan ficewar tasa ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet