Connect with us

Featured

Zaɓen 2027 : Inuwa Waya Ya Janye Aniyar Tsayawa Takarar Gwamna, Ya Sha Alwashin Marawa Gwamna Abba Baya

Fitaccen lauya kuma tsohon jami’in NNPC, Inuwa Waya, ya bayyana goyon bayansa ga sauya sheƙar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC. Ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da Ķungiyar Ƴan jaridar Yanar Gizo a Kano, inda kuma ya sanar da janyewarsa daga takarar gwamna a 2027.

 

Waya ya ce matakin janyewarsa ya samo asali ne daga fitowar wasu ’yan takara masu irin manufarsa da kuma yadda ya gamsu da ayyukan gwamnatin Yusuf. Ya ƙara da cewa sauya sheƙar gwamnan zuwa APC zai taimaka wajen inganta haɗin kai da gwamnatin tarayya tare da bunƙasa ci gaban jihar, musamman ganin rikicin cikin gida da ke addabar New Nigeria Peoples Party.

 

Ya kuma jaddada muhimmancin bai wa matasa dama, yana mai gargadin ’yan siyasa da su guji amfani da su wajen rikici. Inuwa Waya ya ce matasa za su iya taka rawa mai kyau a siyasa matukar suka samu dama, yana mai ƙarfafa al’ummar Kano su mara wa gwamnatin Abba Kabir Yusuf baya domin cimma burin dawo da martabar jihar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet