Connect with us

Featured

Alhassan Rurum Ne Mafi Dacewa da Zama Maitamakin Gwamnan Kano – Ado Shu’lbu Dansudu

Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna

 

An baiyana Dan Majalissar taraiya mai wakiltar mazabar Rano/Bunkure/ Kibya, a Majalissar kasa ta taraiya dake Abuja Alhaji Kabiru Alhassan Rurum a matsayin mafi dacewa da zama Maitamakin Gwamnan jihar Kano don maye gurbin mataimakin Gwamnan da yayi murabus.

Shugaban Kungiyar Arewa United Consultative Forum, kana Kuma Chiyaman na Arewa Grassroots movement for Tinubu 2027 South West, Bugun da Kari memba nanna kwamitin Amintattu na Arewa APC shiyar Jihar Lagos ne ya baiyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai .

Alhaji Ado Shu’lbu Dansudu, yayi kira da mai girma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf daya dauki Alhaji Alhassan Rurum tsohon kakakin Jihar Kano amatsayin mataimakinsa don ciyar da Jihar gaba.

“Munakiraga Gwamnan jihar kano mai girma. Abba kabir yusif Daya dauki. Kabiru Alhassan Rurum a matsayin mataimaki. Saboda cancantarsa.

Alhaji Ado Shu’lbu Dansudu ya Kuma kara dace “Nafarko Yafito daga kano ta kudu kano takudu basuda wata babbar kujera a Gwamnatin jihar kano.

Ya cigaba da cewa “Nabiyu tsohon dan majalisar jihar ne daya taba kaiwa matsayin Kakakin Majalissar jihar wannan zai tamakawa Gwamnan wajan samin saukin mu’amilla da Majalissar jihar don kawo kudorori da zasu ciyar da Jihar gaba.

Shugaban ya cigaba da cewar “Na uku dan Majalissar taraiya ne. wan nan ma zai taimakawa Jihar kano wajan hadin kan yan Majalissar taraiya. Wajan duk wani kuduri da akawo a Majalissar taraiya domin cigaban jihar kano.

Alhaji Ado Shu’lbu ya Kuma baiyana cewa Kasancewar Jajirtaccene, Gogagge ne, mai hangen nasa, saboda haka daukarsa A matsayin mataimaki Gwamna zatai makawa Gwamna. Ta hanyoyi dayawa don kara ciyar da Jihar gaba tare da same da abubuwan mure Rayuwa a Jihar Kano.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet