Connect with us

Featured

Tambuwal Ya Janye Ƙudirinsa Na Tsayawa Takarar Sanatan Sokoto Ta Kudu

Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma sanatan Sokoto ta Kudu, Aminu Waziri Tambuwal ya janye daga takarar komawa majalisar dattawa ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress. Haka kuma sanatan Sokoto ta Gabas, Ibrahim Lamido ya janye daga takarar bayan wata yarjejeniyar sulhu da shugabannin jam’iyyar suka cimma.

Rahotanni sun ce Tambuwal ya janye ne domin bai wa ɗaya daga cikin masu neman takarar a jam’iyyar ADC, Faruk Malami Yabo dama. Ana kuma sa ran ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Silame-Binji, Mani Mainshinku zai samu tikitin takarar sanatan Sokoto ta Tsakiya.

Kakakin jam’iyyar ADC a jihar Sokoto, Lamir Ameen ya tabbatar da janyewar sanatocin, yana mai cewa jam’iyyar ta ɗauki matakin ne domin ba matasa damar tsayawa takara. Ya kuma buƙaci magoya bayan jam’iyyar su haɗa kai domin samun nasara a zaɓe mai zuwa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet