Connect with us

Featured

Yanzu-yanzu : Kotu Ta Bayar da Belin El-Rufai

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, beli kan kuɗi naira miliyan 100 tare da sharadin mutum ɗaya da zai tsaya masa.

Mai shari’a Joyce Abdulmalik ta gindaya tsauraran sharuɗɗa, inda ta ce wanda zai tsaya masa dole ne ya kasance mazaunin Maitama ko Asokoro a Abuja, sannan ya ajiye takardar mallakar gida a kotu. Haka kuma dole ne ya kasance babban ma’aikacin gwamnatin tarayya mai mataki na 17 zuwa sama tare da gabatar da bayanan albashi da takardun biyan haraji.

Kotun ta kuma umarci El-Rufai da ya miƙa duk wasu fasfo ɗin tafiyarsa na ƙasa da ƙasa, sannan ya riƙa kai rahoto hedikwatar DSS a kowace Juma’ar ƙarshe ta wata. Ana tuhumar tsohon gwamnan ne da zargin saƙa layin wayar mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet