Connect with us

Featured

Ba Tinubu Nake Yi Wa Aiki Ba – Kwankwaso 

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa na NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta zargin cewa yana aiki domin taimaka wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake lashe zaben 2027.

Kwankwaso ya bayyana hakan ne yayin wata hira da gidan talabijin na Global TV a ranar Laraba 20 ga Mayu, bayan kalaman mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature, wanda ya zarge shi da goyon bayan tazarce Tinubu. Ya ce “mahaukata ne kawai” za su yarda da irin wannan zargi, yana mai cewa suna aiki ne domin jam’iyyar NDC kawai.

Tsohon ministan tsaron ya amince cewa yana da kyakkyawar alaka da Tinubu, amma ya ce hakan ba yana nufin suna tafiya tare a siyasa ba. Haka kuma ya bayyana cewa kawancen NDC ya yanke shawarar marawa Peter Obi baya a matsayin dan takarar kudu domin zaben shekarar 2027.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet