Connect with us

Featured

Babbar Sallah : Masu Sayar Da Dabbobi Sun Tafka Mummunar Asara a Borno

Kwanaki huɗu bayan bikin Eid-el Kabir, masu sayar da raguna a Maiduguri da sauran sassan Jihar Borno na ci gaba da ƙirga asarar da suka yi sakamakon ƙarancin masu saye da ragunan da suka rage a hannunsu ba tare da an sayar da su ba.

A ziyarar da Daily Trust ta kai manyan kasuwannin dabbobi ta rawaito cewa har yanzu akwai raguna da dama da ba a sayar ba. Wasu dillalai sun ce sun kashe kuɗaɗe masu yawa wajen sayo da jigilar dabbobin, amma sun kasa sayar da ko rabin abin da suka kawo kasuwa.

Masu sana’ar sun danganta matsalar da halin ƙuncin tattalin arziki da ya rage ƙarfin sayen jama’a. Sun ce duk da saukar farashin raguna, da dama daga cikinsu ba su iya dawo da jarin da suka zuba ba, tare da kira ga gwamnatoci su tallafa musu domin ci gaba da sana’arsu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet