Connect with us

Featured

Majalisar Dattawa Ta Bayar Da Umarnin Kama Tsohon Shugaban NNPCL, Mele Kyari

Kwamitin Majalisar Dattawa kan Asusun Gwamnati ya bayar da umarnin kama tsohon Babban Daraktan Kamfanin Mai na Ƙasa (NNPCL), Mele Kyari, bayan ya kasa bayyana a gabansa domin amsa tambayoyi kan zargin kuɗaɗe Naira tiriliyan 210 da aka ce ba a yi bayaninsu ba tsakanin shekarun 2017 zuwa 2023.

A zaman kwamitin da aka gudanar ranar Laraba, wasu sanatoci sun nemi a sake bai wa Kyari damar bayyana saboda rahotannin cewa yana jinya a ƙasar Jamus. Sai dai mafi yawan mambobin kwamitin sun yi watsi da buƙatar, inda suka dage cewa binciken ba zai ƙara jinkiri ba. Shugaban kwamitin, Sanata Ibrahim Dankwambo, ya umarci jami’an tsaro su kamo shi duk inda yake tare da gabatar da shi gaban kwamitin.

Sai dai tsohon Daraktan Kuɗi na NNPCL, Umar Ajiya Isa, ya musanta zargin batan kuɗin, yana mai cewa jimillar kuɗaɗen shiga na kamfanin a lokacin da ake bincike ba su wuce naira tiriliyan 54.5 ba, don haka zargin batan naira tiriliyan 210 ba zai yiwu ba. Ya buƙaci hukumomin bincike su tantance gaskiyar lamarin, yayin da kwamitin ya umarci shi da Bala Wunti su sake bayyana a gabansa cikin makonni biyu. Kakaki24.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet