Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Za Ta Gurfanar da Mutane 400 a Kotu Kan Zargin Aikata Ta’addanci

Aƙalla mutum 400 ne ake sa ran za a gurfanar a gaban Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin 15 ga Yuni, kan zargin aikata laifukan ta’addanci, a wani babban mataki na gwamnati wajen yaƙi da matsalar rashin tsaro a Najeriya.

Waɗanda ake tuhuma na fuskantar zarge-zarge daban-daban da suka haɗa da kai hare-hare da kuma tallafawa ayyukan ƙungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi. Mahukunta sun bayyana cewa matakin na da nufin ƙarfafa ɗaukar alhaki da tabbatar da adalci.

Shari’ar na zuwa ne bayan wata makamanciyarta da aka gudanar a watan Afrilun 2026, inda aka gurfanar da sama da mutum 500 kan zargin ta’addanci, tare da samun kusan 400 da laifi. Najeriya na ci gaba da fama da matsalolin ta’addanci da garkuwa da mutane da suka shafi dubban rayuka da kuma raba miliyoyin mutane da muhallansu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet