Connect with us

Featured

Lashe Kofin Euro a 2016 Dai-dai Yake da Cin Kofin Duniya a Wajena – Ronaldo

Tauraron ƙwallon ƙafa Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa nasarar da Portugal ta samu a Gasar Kofin Nahiyar Turai ta Euro 2016 dai dai yake da lashe Kofin Duniya a wajensa. Ya yi wannan bayani ne bayan Portugal ta fice daga Gasar Kofin Duniya ta 2026 bayan shan kashi a hannun Spain a zagayen ‘yan 16.

Ronaldo ya ce wannan ne karo na ƙarshe da ya buga Gasar Kofin Duniya, sai dai bai bayyana yin ritaya daga buga wa ƙasarsa wasa ba. Ya ce zai yi nazari kafin ya yanke hukunci kan makomarsa tare da tawagar Portugal.

Read Also : Majalisar Dokokin Kano Ta Amince da Ƙudirin Gina Asibitocin Kula da Masu Larurar Ƙwaƙwalwa

Dan wasan mai shekara 41 ya ce ya taimaka wajen sauya tarihin ƙwallon ƙafar Portugal, yana mai jaddada cewa nasarar Euro 2016 ita ce babbar nasarar da ya samu da ƙasarsa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet