Connect with us

Featured

Tinubu ya yaba da ceto mutane 308 daga hannun ƴan bindiga a Kwara da Neja 

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa jami’an tsaro bayan nasarar da suka samu wajen ceto mutane 308 da ‘yan bindiga suka sace a jihohin Kwara da Neja. Daga cikin waɗanda aka ceto, 163 sun fito ne daga yankin Woro na ƙaramar hukumar Kaiama a Kwara, yayin da 145 kuma aka sace su daga jihar Neja.

A wata sanarwa da mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya fitar, an ce an kuɓutar da mutanen ne daga dajin Kainji Lake National Park da ke ƙaramar hukumar New Bussa a jihar Neja.

Read Also : Zan fice daga APC idan Tinubu ya yi ƙoƙarin kawo raini ga Cocin Katolika – Orji Kalu

Sanarwar ta bayyana cewa an gudanar da aikin ceton ne bisa sahihan bayanan sirri, tare da haɗin gwiwar Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Ƙasa (NCTC), Rundunar Sojin Najeriya, Hukumar DSS da kuma Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya.

Tinubu ya ce wannan shi ne mafi girman aikin ceto mutane da aka taɓa gudanarwa cikin rana guda ta hannun jami’an tsaron haɗin gwiwa. Ya kuma tabbatar da cewa mutanen da aka ceto na samun kulawar gaggawa kafin a miƙa su ga gwamnatocin jihohinsu domin ci gaba da kula da su da haɗa su da iyalansu, tare da jaddada cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da yaƙi da matsalolin tsaro a faɗin ƙasar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet