Connect with us

Featured

Babu wani shugaba da Najeriya ta amfana da shi kamar Babangida – Tinubu

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya), murnar cika shekaru 85 da haihuwa, yana mai cewa ya amfanar da Najeriya ta hanyoyin da babu wani shugaba da ya taba yi.

Tinubu ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya fitar.

Read Also : Najeriya za ta fara ƙera motocin yaƙi da na’urorin daƙile jirage marasa matuƙa

Shugaban ya ce mulkin shekaru takwas na Babangida ya bar tarihi mai dorewa a fannonin siyasa, tattalin arziki da tsarin jihohin Najeriya. Ya ce ya bunkasa tattalin arziki, gina ababen more rayuwa tare da kafa hukumomi da cibiyoyi da ke ci gaba da yi wa kasa hidima.

Tinubu ya ce sunan Babangida da tarihinsa ba za su gushe ba saboda gudummawar da ya bayar wajen ci gaban kasa. Ya kuma yi masa fatan samun lafiya da karfin jiki, tare da rokon Allah Ya kara masa tsawon rai.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet