Connect with us

Featured

Gwamnonin APC sun sha alwashin tabbatar da nasarar Tinubu a zaɓen 2027

Gwamnonin jam’iyyar APC sun sha alwashin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu a jihohinsu a zaɓen 2027. Gwamnan Imo kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin, Hope Uzodinma, ne ya bayyana hakan bayan ganawar da Tinubu ya yi da gwamnonin jam’iyyar a Abuja.

Uzodinma ya ce dukkan gwamnonin APC suna bayan Tinubu, kuma su ne za su jagoranci yakin neman zaɓen da kuma aikin tabbatar da nasarar jam’iyyar a jihohinsu. Ya ce haɗin gwiwar abin da za a yi a matakin jihohi da na ƙasa ne zai samar da sakamakon da suke nema.

Read Also : Gwamnatin Kano Ta Musanta Mutuwar Yara 50 Sakamakon Cutar Mashaƙo

A nasa ɓangaren gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce ba a Abuja ake gudanar da zaɓe ba, don haka jihohi ne ke da muhimmiyar rawa da za su taka. Ya ce gwamnonin za su jagoranci yakin neman zaɓen a jihohinsu, tare da yin abin da ya dace domin tabbatar da nasara.

Uzodinma ya kuma ce ganawar ta tattauna batutuwan siyasa da shugabanci, musamman rage tsadar rayuwa, sufuri da tabbatar da wadatar abinci. Sule ya ce Tinubu ya kuma jaddada amfani da iskar gas, haɗin kan jam’iyya da ƙasa, da kuma rage talauci a matsayin muhimman abubuwan da ya kamata gwamnonin su mayar da hankali a kai

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet