Connect with us

Featured

Tinubu ba shi da ƙwarewar da zai iya magance matsalar tsaron Najeriya – APM

Jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da rashin mayar da hankali kan rashin tsaro da Najeriya ke fuskanta, bayan ikirarin da gwamnati ta yi na cewa tsaro ya inganta a fadin Najeriya.

APM ta ce abin takaici ne a ce tsaro ya inganta, alhali rahoton Global Terrorism Index (GTI) na shekarar 2026 ya nuna cewa Najeriya ta koma matsayi na huɗu a jerin ƙasashen da suka fi fama da rashin tsaro, daga matsayi na shida a shekarar 2025.

Read Also : Talauci ne yasa matasa suke sayar da ƙodarsu – Atiku Abubakar

Sakataren Yaɗa Labarai na jam’iyyar, Abubakar Yusuf, ya ce kalaman da aka danganta ga Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), na cewa tsaro ya inganta, sun yi hannun riga da halin da miliyoyin ‘yan Najeriya ke ciki na kisa, garkuwa da mutane, gudun hijira da ta’addanci.

APM ta ce rashin tsaro na ƙara kamari ne a ƙarƙashin Shugaba Tinubu saboda gwamnatin ba ta da cikakken tsari da ƙwarewar magance matsalar. Jam’iyyar ta kuma yi kira ga ‘yan Najeriya ka da su debe tsammani, su ci gaba da ƙudurin zaɓen ɗan takararta, Gwamna Seyi Makinde, wanda ta ce yana da tsarin magance matsalar tsaro.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet