Connect with us

Featured

Ya kamata a daina yi wa ƴaƴa mata auren wuri – Remi Tinubu

Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga iyaye, shugabanni da al’umma baki ɗaya da su haɗa kai wajen kawo ƙarshen auren wuri tare da kare haƙƙoƙin ’ya’ya mata.

Ta bayyana hakan ne a saƙon ranar bikin Ranar ’Yar Mace ta 2026, wanda aka gudanar ƙarƙashin taken “Kawo ƙarshen auren yara da zuba jari a kula da haƙƙoƙin ’ya’ya mata.” Ta ce ya kamata kowace yarinya ta samu damar samun ilimi, kiwon lafiya da kuma yanayin da zai ba ta damar cimma burinta.

Read Also : Duk ɗan takarar da INEC ta cire sunansa kada ya ɓata kuɗinsa da lokacinsa wajen zuwa kotu domin ba zai yi nasara ba – Shehu Sani

Sanata Oluremi Tinubu ta jaddada cewa kowace ’ya mace na da haƙƙin yin karatu, girma da gina makomarta ba tare da fuskantar wariya, tashin hankali ko wasu munanan al’adu da ke hana ta cimma burinta ba.

Ta kuma yi kira ga iyalai, al’umma, shugabannin addini da na gargajiya, da masu tsara manufofi da su ɗauki matakan kare haƙƙin ’ya’ya mata. Ta ce idan aka ba su damar bunƙasa da cimma burinsu, hakan zai amfani iyalai, al’umma da ƙasa baki ɗaya.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: AHIP Calls for Greater Investment in Girls’ Education, Health - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet