Connect with us

Featured

Sojojin Operation Haɗin Kai Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 48 a Borno Da Yobe

Sojojin Operation Hadin Kai (OPHK) sun hallaka ’yan ta’adda 48 a hare-hare daban-daban da suka kai a yankunan Bitta da Buni Yadi na jihohin Borno da Yobe. An kuma kwato makamai da dimbin harsasai.

Mukaddashin Jami’in Yaɗa Labarai na OPHK, Kaftin Mohammed Goni, ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a, 30 ga Oktoba, 2026. Ya ce sojojin sun dakile hare-haren ’yan ta’adda a Bitta da kuma makarantar horas da sojoji ta NETTS da ke Buni Yadi.

A Buni Yadi, sojojin sun kaddamar da farmakin ramuwar gayya bayan mayakan ISWAP sun kai hari kan wurin horas da sojoji a daren Alhamis. Fadan ya dauki kimanin sa’o’i biyar, inda sojojin kasa da jiragen sama suka shiga aikin tare da taimakon bayanan sirri.

Daga cikin makaman da aka kwato akwai bindigogin AK-47 guda 42, PKT guda biyar, bindigogin harba harsasai guda hudu da makamin 60mm guda daya, baya ga akwatunan harsasai 105 da dubban harsasai. Soja daya ya mutu, yayin da wasu biyu suka samu raunuka marasa tsanani.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet