Connect with us

Featured

Duk ɗan siyasar da ya baku kuɗi ku karɓa amma ku zaɓi wanda kuke so – Makinde

Gwamnan Jihar Oyo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APM, Seyi Makinde, ya shawarci magoya bayansa da su karɓi kuɗin da ’yan siyasa ke ba su, amma su zaɓi wanda suke so a zaɓen 2027. Makinde ya bayyana hakan ne a ranar Asabar yayin wani gangamin neman zaɓensa da ya gudanar a Jihar Bauchi.

Makinde ya ce bai kamata magoya bayansa su ji ɗar, idan suka karɓi kuɗin da ’yan siyasa suka ba su ba, matuƙar za su yi zaɓe bisa cancanta. Ya ƙara da cewa yana da tabbacin zukatan magoya bayan suna tare da shi da jam’iyyar APM.

Gwamnan ya kuma yi alƙawarin sake fasalin tattalin arziki, tsaro da zamantakewar al’umma idan aka zaɓe shi shugaban ƙasa. Ya ce shirin jam’iyyarsa mai taken “Reset Nigeria” zai magance matsalolin ƙasar, musamman rashin gaskiya da gazawar gwamnati wajen biyan buƙatun al’umma.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetmarsbahisholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetmatadorbetonwinimajbetmatbetmatbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantsahabetsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet