Connect with us

Featured

Tinubu Ya Caccaki Atiku Kan Alƙawarin Dawo Da Tallafin Mai Idan Ya Lashe Zaɓen 2027

Shugaba Bola Tinubu ya ce alƙawarin da ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, Atiku Abubakar, ya yi na dawo da tallafin man fetur idan ya lashe zaɓen 2027 ya nuna “tsananin rashin fahimtarsa” kan harkokin mulki da tattalin arziki.

Tinubu ya bayyana hakan ne ranar Alhamis yayin da yake karɓar Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, bayan nasarar Adeleke a zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar.

Read Also : Yanzu-yanzu: EFCC ta janye ƙarar da ta shigar kan Maryam shehu da Abubakar Shuraim

Shugaban ya ce kafin cire tallafin man fetur, jihohi 27 ba sa iya biyan albashi, balle fansho, yana mai cewa sauye-sauyen da aka yi sun taimaka wa jihohi da ƙananan hukumomi wajen samun damar biyan wasu buƙatu da gudanar da ayyukan more rayuwa.

Tinubu ya kuma shawarci Adeleke da ya yi amfani da nasarar zaɓen wajen inganta haɗin kai, zaman lafiya da bin doka, yana mai cewa bai kamata ya ɗauki nasarar zaɓen a matsayin cin galaba a kan abokan hamayya ba, domin hakan shi ne ginshiƙin dimokuraɗiyya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet