’Yan bindiga sun kashe kwamandan sojojin dake aikin samar da tsaro a wani harin kwanton bauna a yankin Sabon Garin Dan’Ali da ke Jihar Katsina. Wasu...
Wasu ’yan bindiga sun kai hari fadar Sarkin Zurmi, Alhaji Bello Muhammad Bunu, inda suka kashe mutane uku suka yi awon gaba da wasu. Jaridar Aminiya...
Ruwan sama da aka yi a daren ranar Laraba ya haifar da karancin tsaro a gidan yarin da ke Suleja a Jihar Neja, inda ya yi...
Hukumar EFCC ta janye karar da ta daukaka a gaban kotu na neman kama tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello. Lauyan EFCC, J.S Okutepa, Mai mukamin...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta sauke wasu hakimai 15 bisa zargin su da taimakawa rashin tsaro, kwacen filaye da sauran laifuka. An sallami hakimai 9 daga mukamansu...
Mahaifin wata yarinya ’yar shekara 11 da ta rasa ranta bayan da wani malami ya yi mata fyade a Jihar Kano ya roki gwamnati da hukumomin...
Rundunar ’Yan sanda ta tabbatar da mutuwar wasu kananan yara biyar sakamakon rashin iska saboda kulle kansu a cikin wata mota a garin Minna, babban birnin...
Ana zargin wasu ‘yan bindiga 8 sanye da bakaken kaya sun kai hari Ajadeh Event Centre da ke Iperu Remo daura da hanyar Sagamu, inda suka...
Hukumar Kashe Gobara ta jihar Kano ta tabbatar da rasuwar mutane uku a garin ’Yar Gwanda da ke Karamar Hukumar Tsanyawa ta jihar a lokacin da...
Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC mai mulkin Kasa a Kano ya dauki sabon salo a daidai lokacin da sabbin shugabannin Mazabar Ganduje suka sake...