Wani harin sama da aka kai wani ƙauye a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Nijeriya ya kashe aƙalla mutum 33 a makon da ya...
Wata motar ’yan kasuwa ta fashe ta kuma tarwatse, inda rawaito fasinjoji 10 sun mutu, wasu 20 kuma sun jikkata bayan da motar ta taka wani...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta ceto karin wata dalibar makarantar ’yan mata ta Chibok, Lydia Simon, shekara 10 bayan kungiyar Boko Haram ta sace su...
Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya ayyana ranar 7 ga watan Afrilu a matsayin ranar ‘yan sanda ta kasa. Tinubu, wanda mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima...
Babbar kotun jihar Akwa Ibom da ke zamanta a Uyo ta bayar da umarnin tsare wani Mista Itoro Monday Uko a karamar hukumar Ikot Ekpene da...
Jam’iyyar APC ta ce wadanda suka sanar cewa ta dakatar da shugabanta na kasa kuma tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje a mazabarsa, ba mambobinta ba ne....
Babbar Kotun jihar Kano ta sallami malamin da ya yi wa gawar Nafiu Hafizu wanka da kuma bayar da bayanan karya domin kare Hafsat Suraj (Chuchu)...
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa ta’annati EFCC ta ce tana bincikar wasu shugabannin bankuna da aka gano hannunsu a badaƙalar kudaden ma’aikatar jinƙai...
Mutane uku ake fargabar sun rasu wasu 10 sun samu raunukan harbi a rikicin sojoji da direbobin baburan A Daidaita Sahu a garin Gashua, da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta bayyana cewa ta shirya kama wani matashi dan shekara 18 da ya daba wa abokinsa wuka har lahira a wata...