Mashiryin shirin fina-finan Kannywood Abdu Amart da aka fi sani da Maikwashewa ya siya wa iyalin Marigayi Director Aminu S Bono gida a unguwar Dandago kamar...
Shugaban kasa, Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 a gaban majalisar tarayya nan da ‘yan Kwanaki. Kakakin majalisar wakilai, Tajudeen Abbas, wanda ya...
Wani ɗan majalisar wakilan Najeriya a jihar Kebbi ya aurar da ‘yan mata marayu su 100 a wajen wani ƙasaitaccen biki da aka gudanar ranar Asabar....
Hajiya Aisha Ibrahim Bura ta lashe zaɓen shugabancin Kungiyar mata ‘yan jaridu ta ƙasa wato NAWOJ wanda aka gudanar aka gudanar a birnin taraiyya Abuja a...
Shahararriyar mai amfani da kafar yanar gizo ta TikTok ‘yar asalin jihar Kano Murja Ibrahim Kunya ta bayyana cewar dukkan kudaden da take bin marigayi Darakta...
Rundunar ‘yansandan Jihar Kano ta gargadi jam’iyyar NNPP da jam’iyyar APC su janye zanga-zangar da suka shirya yi a ranar Asabar. Rundunar ta yi barazanar za...
A yau Juma’a Kashi na biyar na dalibai 50 daga cikin dalibai 1,100 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar Kano ta ɗauki...
Nijeriya ta samar da wani kudiri wanda aka amince da shi a makon da ya gabata wanda ya yi kira ga kasashen da suke dauke mata...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatinsa ta ɗaura ɗamarar ɗinke duk wata ɓaraka da ke tsakanin gwamnati da al’ummar Kudancin Kaduna. Gwamnan ya...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman ta a Abuja, ta tabbatar wa gwamnan jihar Kaduna Uba Sani nasararsa a zaɓen gwamnan da ya gabata. A hukuncin...