Yarjejeniyar tsagaita musayar wuta tsakanin Isra’ila da Hamas ta fara aiki a yau Juma’a da misalin karfe 7 na safe agogon Gaza kamar yadda gwamnatin Qatar...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga tsakani da nufin sasanta rikicin Gwamnan Ondo Oluwarotimi Akeredolu da mataimakinsa Lucky Aiyedatiwa. A rahoton da jaridar The Nation...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da nasarar zaɓen gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. A hukuncin da kotun ta yanke yau...
Fitaccen mawaƙin jam’iyyar APC Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rarara, ya bayyana alhininsa kan rashin Daraktan Kannywood Aminu S. Bono. A sanarwar da...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf a ranar Litinin, ya buɗe sashin kula da masu haɗari da agajin gaggawa na asibitin Kwararru na Murtala Muhammad, tare...
Jagoran adawa a Najeriya ya yi zargin cewa manufar jam’iyya mai mulkin kasar wato APC, ta kwacen mulkin jam’iyyun adawa, babban naƙasu ne ga tsarin dimokraɗiyya....
Wasu mafarauta sun kama wani matashi da ake zargi da aikata luwadi da wani ƙaramin yaro ɗan shekara huɗu a Ƙaramar Hukumar Balanga ta Jihar Gombe....
Rundunar ƴan sanda reshen Jihar Oyo ta kama wani Malami mai shekaru 45 bisa zargin mallakar sassan jikin mutum ɗanye cikin makon nan. Jami’in hulda da...
Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC, ta bayyana takaicinta kan yadda ta ce wasu jami’an sojin saman ƙasar suka...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ce za su shigar da sabuwar ƙara a kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yi....