Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCÇ ta shiyyar Ibadan, a ranar Talata, ta bayyana a cikin wata sanarwa da ta...
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta ayyana yajin aikin sai baba ta gani a fadin kasar nan baki daya. NLC ta bayyana cewa yajin aikin zai...
Mai shari’a Nathaniel Ayo-Emmanuel na wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a garin Osogbo na jihar Osun a ranar Talatar nan ya yanke wa wasu...
Kwanaki kadan kagin a gudanar da zaben gwamna a jihar Kogi wanda aka shirya gudanarwa a ranar 11 ga watan Nuwamba, rundunar hadin gwiwa ta jami’an...
Majalisar zartaswar jihar Kano ta amince da sakin N40,353,117,070 domin gudanar da ayyuka daban-daban a jihar a taronta karo na 8. Jaridar SOLACEBASE ta rawaito cewa...
Daga Hannatu suleiman Abba Arewacin Najeriya na sahun gaba a faɗin duniya wajen adadin yara marasa zuwa makaranta. Hakan na zuwa ne bayan ƙididigar da Hukumar...
Gwamnatin Tarayya ta yi Allah wadai da gargadin tafiye-tafiyen da Amurka ta yi wa ‘yan kasarta da ke Najeriya, tana mai cewa irin wannan shawarar na...
Masu iya magana na cewa Lafiya uwar jiki babu mai fi shi da ke. Rayuwa bata cika daɗi ba idan mutum bashi da cikakkiyar lafiyar da...
A cikin cikin dan adam akwai wata tsoka da take taka muhimmiyar rawa wajen gudanar da al’umuran rayuwa har a samu natijar da ake bukata ta...