Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Kasar Ebira, Ohinoyi Abdul Rahman Ado Ibrahim (CON) rasuwa. Mai Martaba Abdul Rahman Ado Ibrahim, ya rasu ne a...
Babban Hafson tsaron Kasar nan (CDS) Manjo Janar Christopher Musa, ya gargadi masu shirin kawo cikas a zaben gwamnoni da za a gudanar ranar 11 ga...
Babban sufeto janar na ‘yan sandan Kasar nan, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ya yi kira ga likitocin Najeriya da su bayar da kulawar gaggawa ga duk...
Gwamnatin jihar Kano tace za ta ciyo bashin Naira Miliyan dubu huɗu domin gudanar da aikin samar da wutar lantarki a fadin jihar. Gwamna Abba Kabir...
Gwamnatin tarayya ta jaddada kudirinta na magance shan taba sigari a tsakanin matasan Najeriya. Dr Jamila Ibrahim, ministar matasa ce ta bayyana haka a Abuja ranar...
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta ce hukuncin Kotun Koli a kan korafin da ta shigar tare da dan takararta Atiku Abubakar, a kan...
Kotun Koli ta tabbatar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin halastaccen wanda ya lashe zaben Shugaban Kasa a zaɓen 2023. Mai Shari’a John Okoro ya...
Hukumar gudanar da jarabawar kasashen Afirika ta yamma ta bayyana cewar dalibai 1,287,920 ne suka samu kredit a darussa biyar daga sakamakon jarabawar kammala sakandare ta...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan Najeriya Olumuyiwa Adejobi, ya caccaki jami’an da ke karbar Naira 100 a kan hanya daga hannun masu ababen...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin sabbin kwamishinonin hukumar zaɓe a wasu jihohin ƙasar nan tara. Ga jerin sunayen kwamishinonin da ma jihohin...