Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun sace tare da yin garkuwa da dalibai goma na makarantar Sakandaren gwamnati ta jeka ka dawo a...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta sake karɓar wasu ƴan Najeriya su 144 da suka maƙale a Yamai ta Jamhuriyar Nijar. Jaridar Solacebase...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan hakimin kauyen Nasarawa da ke karamar...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ceci rayuka 45 da dukiyoyin da kudinsu ya kai Naira miliyan 285.6 a cikin gobara 86 da...
An gurfanar da wani matashi agaban kotun shari’ar addinin musulinci dake zamanta a unguwar Kwana huɗu a jahar Kano , bisa jagorancin mai shari’a Mallam Nura...
Jami’an tsaro sun kama wasu mutane 3 da ake zargi da hannu a kisan wasu mutane biyu a Sabon Garin Nasarawa da ke karamar hukumar...
Daurarru sama da dubu daya ne dake zaune a gidajen gyaran hali na goron Dutse da Kurmawa a jihar Kano ne suka amfana da ganin likitoci...
Babbar kotun jihar Filato da ke zamanta a Jos babban birnin jihar, ta bayar da umarnin dawo da Abok Ayuba a matsayin shugaban majalisar dokokin jihar...
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika ya ce an kashe zunzurutun kudi Naira biliyan 12 wajen sayen motocin kashe gobara guda 10 a filayen jiragen...
Majalisar zartaswar jihar Kano, ta amince da naɗin Oba Moshood Aliiwo, Olubadan na Ibadan a matsayin uban jami’ar ilimi ta Sa’adatu Rimi mallakin jihar da ke...