Wasu ma’aikatan wucin gadi na Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) sun gudanar da zanga-zanga kan rashin biyan alawus-alawus na sufuri a ranar Asabar....
Yayin da ‘yan Najeriya ke sake kada kuri’a a yau domin zaben gwamnonin jihohi da ‘yan majalisun jihohi, jami’an hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) reshen jihar Jigawa ta kori wasu ma’aikatan wucin gadi bisa rashin iya aiki da rashin sanin yadda ya...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bai wa masu unguwanni da Hakimai da kuma Dagatai umarnin sanya ido wajen shige da ficen baƙin...
Rundundar ƴan sandan jihar Kano, ta sanar da sanya dokar taƙaita zirga-zirgar ababen hawa da mutane jama’a da za ta fara aiki daga ƙarfe 12:00 na...
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta bayar da sammacin kamo shugaban kasar Rasha Vladimir Putin kan batun tasa keyar yara daga Ukraine...
Sa’o’i kafin a gudanar da zabe na gwamna a Kano a shekarar 2023, fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Tijjani Hassan Gawuna, kawun dan takarar jam’iyyar...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da karar da mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Sunday Ubua ya shigar inda ya nemi a ba...
Kasa da sa’o’i 24 a gudanar da zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisu a ranar Asabar, rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi a ranar Juma’a ta...
An kammala zagayen ‘yan 16 na gasar Europa, inda a yanzu kungiyoyi 8 suka samu damar tsallakawa zagayen dab da na kusa da na karshe a...