Wata Kotun Shari’ar Musulunci a Jihar Kano, karkashin jagorancin Abdullahi Halliru, ta yi watsi da karar farko da lauyan Inuwa Uba, mijin Asiya Ganduje ya...
Asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) da ke jihar Bauchi ya ce za a fara tantancewa da kuma kula da ma’auratan da ba sa...
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce yana da kwarin gwiwa wajen samun wa’adi na uku idan ya so ya yi mulki kafin ya bar...
Qatar na sanya ido kan wasu manyan kungiyoyi 3 da ke doka gasar firimiyar Ingila domin ta sayen su baki daya ko kuma wani sashe na...
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Kasa tu’annati (EFCC) ta gurfanar da Farfesa Ibrahim Garba, da Ibrahim Shehu Usman, tsohon Mataimakin Shugaban Jami’ar Ahmadu...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta kara wa’adin lokacin karbar katin zabe na wadanda suka cancanta. A wata sanarwa da kwamishinan yada...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada gargadin sa ga wakilan gwamnatin kasashen waje da kada su tsoma baki a zaben 2023 mai zuwa. Buhari ya yi...
Real Madrid ta samu nasarar kai bantenta zuwa wasan karshe na Kofin Zakaran-Zakaru na Sifaniya, wato Spanish Super Cup. A ranar Laraba ce Real Madrid dai...
Gwamnatin Ribas ta shigar da sabuwar kara kan tsohon gwamnan jihar kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, kan zargin yin sama da fadi da Naira biliyan...
Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr da ke Saudiyya, Cristiano Ronaldo na son kungiyar ta shiga zawarcin tsohon abokinsa, Pepé. Ronaldo da Pepé abokai...