Dakarun bataliya ta 195 da ke sashe na 1 na rundunar Operation Hadin Kai tare da haɗin gwiwar jami’an tsaron sa kai, sun yi nasarar hallaka...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta yi holin wasu matasa su 61 da ta cafke bisa zargin su da ayyukan ta’addanci ta hanyar ƙwacen wayoyin mutane...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta ce za ta fara raba katinan zabe na dindindin ga wadanda suka cancanta, daga ranar Juma’a 6 ga...
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), Fargesa Emmanuel Osodeke ya ce zamanin gwamnatin mulkin soja a kasar nan ya fi tausayawa halin da malamai suke ciki fiye...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta ce ta shirya shirin wayar da kan alhazai na duk mako a cibiyoyi 16 na mahajjata na...
Hukumar kula da hada-hadar man fetur a cikin ƙasa ta Najeriya, NMDPRA ta rufe gidajen mai guda 14 a jihar Kano bisa samun su suna sayar...
Rahotonni daga jihar Bauchi, sun bayyana cewa, mutane goma sha takwas sun ƙone ƙurmus sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da su a yankin ƙaramar...
Gwamnatin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ta tabbatar da cewa, za ta dakatar da biyan kuɗin tallafin man fetur daga ƙarshen watan Yunin bana. Ministar Kuɗi Hajiya...
Dan wasan gaba na Barcelona, Robert Lewandowski ba zai buga wasanni uku masu zuwa ba, bayan matakin ladabtar da shi da hukumar kwallon Spain ta dauka,...
Dakarun rundunar Operation Forest Sanity da ke yaƙi da ƴan bindiga a jihar Kaduna, yi nasarar fatattakar wasu ƴan ta’adda hudu tare da ƙwato makamai da...