Kwamitin gata na ma’aikatan shari’a (LPPC) ya bude aikace-aikacen neman matakin kwarewa ta 2023 na babban lauyan Najeriya (SAN) tare da biyan Naira miliyan daya. Kwamitin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sanya hannu kan kasafin kuɗin bana da ya haura kimanin naira tiriliyan 21 da biliyan 83. Shugaban ya sanya hannu kan...
Wani matashi ya tafka wata gagarumar aika-aika inda ya shiga har cikin masallatai yayi zamba cikin aminci. Matashin mai suna Abba Haruna ya shiga hannun ƴan...
Wasu ƴan bindiga a jihar Zamfara, sun sace Kanal Lawal Rabiu Yandoto mai ritaya a kan hanyarsa ta zuwa garin su na Yandoto da ke...
Yanzu haka al’ummar ƙasar Brazil suna can suna yi wa gawar fitaccen tsohon ɗan wasan duniyar Pele bankwana tare da girmamawar ƙarshe kafin yi masa jana’iza...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce za ta ɗauki ma’aikatan wucin gadi mutum miliyan ɗaya da dubu ɗari huɗu da za su...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Kehinde Fatinoye, ma’aikacin babban bankin Kasa CBN. An kashe Fatinoye ne tare da matarsa, wanda har zuwa lokacin da lamarin...
Wani matashi mai suna Salisu Hussaini bai da tunanin cewa kasancewarsa mai son zaman lafiya da raba fada tsakanin wasu makwabtansa biyu a Kano zai canza...
Kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr ta Saudiyya za ta gabatar da sabon dan wasan gabanta Cristiano Ronaldo ga dubban magoya bayanta gobe Talata. Al Nassr...
Yan takarar shugabancin kasa na jam’iyyun APC da PDP, Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar, sun yi wa tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo raddi kan ayyana...