Tawagar kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles ta rikito zuwa matsayin ta 5 a Afrika daga ta 3 da ta ke a baya cikin sabon jadawalin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta gurfanar da wasu mutane 14 a gaban kuliya bisa samun su da laifin tayar da rikici a yayin gangamin siyasa...
Sadiq Aminu Wali, dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kano, ya sha alwashin zuwa kotun daukaka kara bayan wata babbar kotun tarayya da ke...
Gwamnatin tarayya ta ce ta kashe Naira biliyan 5 wajen gyaran ofisoshin ‘yan sanda da barikoki a sassan kasar nan da dama tsakanin shekarar 2019...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da shirin sayar da biyar daga cikin kamfanonin lantarkin kasar don samun kudaden tafiyar da kasafin kudin shekarar 2023 matakin da ke...
Real Madrid ta kammala nazarinta kan dan wasan tsakiya na Ingila da ke taka leda a Borussia Dortmund ta kasar, Jamus Jude Bellingham, bayan sanya idon...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a AM Liman ta tabbatar da Mohammad Sani Abacha a matsayin zababben dan...
Gwamnatin tarayya ta bayyana ranakun Litinin 26, Talata 27 ga watan Disamba, 2022 a matsayin rana hutun kirsimeti da ranukun raba kyaututtuka. Kazalika ta ayyana Litinin...
Kungiyaar kwallon kafa ta PSG ta Yi watsi da rade radin cewa dan wasan gabanta Kylian Mbappe zai sanar da ita cewa zai bar ta a...
Babban bankin Kasa (CBN) ya koka kan matsin lamba daga ‘yan Najeriya da dama da ‘yan majalisar dokoki yayin da ya sanar da sake duba...