Babban sufeton yan sandan Kasar nan Usman Baba ya zargi ‘yan siyasa da wasu manyan mutane da hannu a hare-haren da ake kaiwa jami’an hukumar...
Zaben shugaban kasa na 2023 na kara zama abun ban sha’awa yayin yakin neman zabe, tarurrukan zauren gari da huldar yada labarai ke kara karfi. Kusan...
Hukumar kidaya ta kasa, NPC, ba za ta kunyata ‘yan Najeriya ba kan gudanar da kidayar jama’a da gidaje na kasa na shekarar 2023 da aka...
Hukumar Kwallon kafa ta duniya ta baiwa kasar Morocco damar daukar nauyin gasar cin kofin duniya na zakarun kungiyoyin kwallon kafa na nahiyoyin kasashen duniya da...
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja a ranar Juma’ar nan ta ce ta fara gudanar da bincike kan hatsarin jirgin kasa da mota wanda...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa (FRSC) ta sanar da fara gudanar da ayyukan sintiri na musamman na karshen shekara mai suna ‘Operation Zero’ tare...
Jam’iyyar APC reshen jihar Bauchi ta bayyana janye dakatar da tsohon gwamnan jihar Mohammed Abdullahi Abubakar (SAN) daga jam’iyyar da aka yi ba bisa ka’ida...
Hukumar kwallon kafar duniya FIFA ta sanar da Alkalin wasan kasar Poland Szymon Marciniak amastayin wanda zai jagoranci wasan karshe na gasar cin kofin duniya na...
Shugaban hukumar zabe mai zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmoud Yakubu, ya bayyana cewa hukumar za ta murmure daga hare-haren da ake kai wa...
Kwamishinan shari’a kuma babban lauyan jihar Kano, Lawan Musa, ya ce gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje, a shirye yake ya sanya hannu kan hukuncin kisan malamin...