Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tabbatarwa da shugabannin kungiyar ECOWAS cewa za su gudanar da zabe na gaskiya da adalci a cikin watan Fabrairu. Za...
Kotun Majistare Mai Lanba 70 karkashin jagorancin Mai Sharia Faruk Ibrahim Amir ta yankewa wani mutum hukuncin daurin wata shida ko tarar Naira dubu hamsin a...
Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed Abdulƙadir, ya ce gwamnatinsa ta kafa cibiyar horas da matasa ƙere-ƙere da harkokin tace man fetur. Gwamnan, ya bayyana hakan...
Gabanin shirin dawo da zirga-zirgar jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna, gwamnatin tarayya ta ce dole fasinjojin da zasu hau jirgin su yi rajistar lambobin...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta tabbatar da Bashir Sheriff Machina a matsayin dan takarar jam’iyyar APC na yankin Yobe ta Arewa. Kotun ta...
Ministar Kudi, Kasafi da Tsare-tsare ta Kasa, Zainab Ahmed Shamsuna ta musanta zargin da ake mata na yin cushe a wasu ma’aikatu da hukumomi a kasafin...
A ranar Lahadin da ta gabata ne sabon gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya soke dukkan nade-naden mukamai da magabacinsa Gboyega Oyetola ya yi. A...
Jam’iyyar adawa ta NNPP, ta koka bisa hare-haren da ta ke zargin wasu ƴaƴan jam’iyyar APC a jihar Kano da kai wa mambobinta farmaki da ya...
Yan sanda a Brussels sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye tare da ruwan zafi wajen tarwatsa masu zanga zanga a kasar Belgium bayan da...
Gwamnatin tarayya ta sanar da tsawaita wa’adin dawowar aikin layin dogo na Abuja zuwa Kaduna. Ministan Sufuri Mu’azu Sambo ne ya bayyana hakan ga manema...