Gwamnatin jihar zamfara ta rufe wasu kafafen yaɗa labarai mallakin gwamnatin tarayya da masu zaman kansu a jihar, saboda yaɗa labaran al’amuran da suka shafi harkokin...
Gwamnatin tarayya ta nemi afuwar dalibai da iyaye bayan da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta janye yajin aikin na watanni takwas. Kungiyar ASUU ta sanar...
Jam’iyyar APC ta buƙaci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC kan da sanya Bashir Machina a matsayin ɗan takatar Sanatan mazaɓar Yobe ta Arewa....
Nyesom Wike ya zargi shugaban jam’iyyar PDP na kasa Iyorchia Ayu da karbar Naira miliyan 100 daga hannun wani gwamna. Gwamnan jihar Ribas ya...
Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan fashin daji ne, sun yi buɗe wuta a kan wasu mutane da ke cin kasuwa. BBC ta ruwaito...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya amince da ton dubu 12,000 na hatsi ga waɗanda Ambaliyar ruwa ta shafa a fadin kasar nan. Babban darakta na...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta kammala shirye-shiryen gina madatsar ruwa a dazuzzukan da suka kai hekta 800,000 da ke tsakanin garuruwan Buruku da Birnin-Gwari, wanda...
Kotu Ta Yankewa Matashiyar Dake Yin Sojan Gona Da Kayan Ƴan sanda A Kano Hukunci Kotun majistirit mai lamba 54 Karkashin jagorancin mai Shari’a Mansur Ibrahim...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta janye yajin aikin da ta kwashe tsawon watanni takwas tana yi. Duk da cewa kungiyar ba ta fitar da...
Rundunar ƴan sandan Jihar Kaduna, ta ce, jami’anta sun yi nasarar tabbatar da hallaka ƴan bindiga biyu tare da raunata ƙarin wasu da dama a garin...